Accessibility links

VOA60 AFIRKA: KENYA An Kona Tan 105 na Hauren Dabbobi


An kona tan 105 na hauren dabbobi da kudinsu ya kai kusan dala miliyan dari a Kenya, a wani mataki mafi girma a tarihin kona hauran dabbobi a Afrika.

XS
SM
MD
LG