Accessibility links

VOA60 DUNIYA: JAPAN Wata Girgizar Kasa Mai Karfin Awo Shida, Ta Abku A Yamacin Kasar.


Wata girgizar kasa mai karfin awo shida, ta abku a yamacin kasar Japan, inda ta kashe mutane 9, wasu fiye da 1000 suka ji rauni.

XS
SM
MD
LG