Accessibility links

VOA60 AFIRKA: CHINA: Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya Gana da Firimiyan China, Li Keqiang a Beijin.


Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya gana da firimiyan China, Li Keqiang a Beijin, inda ya nemi Chinan ta taimakawa Najeriya wajen farfado da tattalin arzikinta.

XS
SM
MD
LG