Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wasu Tsagerun Niger Delta Sun Dauki Alhakin Fasa Bututun Man Fetur Mallakar Gwamnati


Wasu tsagerun Niger Delta sun dauki alhakin fasa bututun man fetur mallakar Gwamnati, amma 'yan sanda sun musunta hakan da cewa tsiyayar mai ne ta sanya bututun yin bindinga.

XS
SM
MD
LG