Accessibility links

VOA60 DUNIYA: INDIA Wata Kotu a India Ta Yankewa Mutane 11 Hukuncin Daurin Rai-Da-Rai


Wata kotu a India ta yankewa mutane 11 hukuncin daurin rai-da-rai, bayan da aka same su da laifin kisan musulmai da dama a boren da aka yi a Gujrat a shekarar 2002, rikicin da wasu suka yi kirarin ya salwantar da rayuka 2,500.

XS
SM
MD
LG