Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AMERICA An Samu Wani Tsohon Sojan Sama Na Amurka Da Laifin Kokarin Bayar da Agaji Ga ISIL Maris 10, 2016


An samu wani tsohon sojan sama na Amurka da laifin kokarin bayar da agaji ga kungiyar ISIL, ya zamo tsohon sojan Amurka na farko da aka taba samu da irin wannan laifin.

XS
SM
MD
LG