Accessibility links

VOA60 AFIRKA: CAMEROON Boko Haram Ta Kai Hari A Garin Kerewa a Arewa Maso Gabas, Afrilu 01, 2016


Boko Haram ta kai hari a garin kerewa a arewa maso gabas, a wani matakin ramuwar gayyar farmakin taron dangi na yanki da sojojin kamaru da Najeriya ke kai musu.

XS
SM
MD
LG