Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Shugaba Francois Yayi Watsi Da Shirin Garambawul Ga Kundin Tsarin Mulkin Kasar, Maris 30, 2016


A yayin da ake cikin yanayin barazanar tsaro, Shugaba Francois yayi watsi da shirin garambawul ga kundin tsarin mulkin kasar bayan gaza cimma matsaya tare da yan Adawa.

XS
SM
MD
LG