Accessibility links

VOA60 DUNIYA: BRUSSELS Sakarataran Harakokin Waje Amurka John Kerry, Ya Gana Da Shugabanin Tarayya Turai, Maris 25, 2016


Sakarataran harokokin waje Amurka John Kerry , ya gana da shugabanin tarayya turai inda ya mika ta'aziyya dangane da harin da aka kai ranar talata a tashoshin jirgin sama da na kasa a Brussels.

XS
SM
MD
LG