Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nijeriya Tana Bukatan Inganta Sashin Kiwon Lafiyarta


Majalisar Lafiya ta Duniya, WHO

Nijeriya na cikin kasashen duniya dake fama da cututtuka da dama. Ko da yake Nijeriya tana kimanin kashi biyu na yawan mutanen duniya, kasar na dauke da kashi 13 na yawan mutuwar yara a duniya, bisaga kiyashin kungiyoyin mutuwar yara kasan shekara biyar na Majalisar Lafiya ta Duniya na 2013.

Nijeriya na cikin kasashen duniya dake fama da cututtuka da dama. Ko da yake Nijeriya tana kimanin kashi biyu na yawan mutanen duniya, kasar na dauke da kashi 13 na yawan mutuwar yara a duniya, bisaga kiyashin kungiyoyin mutuwar yara kasan shekara biyar na Majalisar Lafiya ta Duniya na 2013.

Hakanan kuma, Nijeriya na cikin kasashe 10 mafi lafiyar iyaye mata bisaga kiyashin kungiyar yara ta duniya na 2013, ruhoton yanayin mata na duniya. Kiyashin dake hannu ya nuna cewa mata daga sashen masu kudi a Nijeriya sunfi sau goma samun dammar haihuwa mai aminci, fiye da mata masu talauci. Haka kuma yara daga gidajen masu talauci sunkai sau uku damar mutuwa kamin ranar haihuwarsu ta biyar, fiye da yara daga gidaje masu dukiya. Wannan bayani ya nuna yanayin rubewan hanyoyin kiwon lafiya a kasar.

Wannan yanayin ya daga wani mahimmin yanayi wanda ke nuna rashin mika kan gwamnati wajen inganta sashin lafiya na kasar. Rashin isashen kudi a sashin lafiya na gwamnatin jihohi da kuma rashin mika kai ga ka’idodin sashin lafiya na kasa a kowanne matsayi wani babban bayani ne na rashin mika kan gwamnati. Babban manufar wannan sashi na lafiya shine tabbatar da dukan mutane sun sami biyan bukatun lafiya da suke nema ba tare da shan wahala ba, musaman saboda rashin kudin biyan asibitioci. Hakika wannan yana neman bada kai ta musamman a Nijeriya.

A kokarin inganta sashin lafiya a Nijeriya, yana da mahimmanci sosai a hada kai da masu hannu da shuni dake da ilimin kawo chanji a sashen kiwon lafiya gaba daya. Yawancin masu hannu da shuni da masu bada shawarwari sun hada da kungiyoyin bayar da taimako, jami’an lafiya da shugabannin sashin kudi na kasa ba ‘yan siyasa kadai ba. Domin haka, wani babbar hujja domin sashin lafiya hadi da sashin rayuwar jama’a, sashin siyasa, sashin tattalin arziki da sauran sassa domin lafiya suna nan ciki.

Hakanan kuma, yanayin yarjejeniyar gwamnati da ‘yan kasa ya nuna cewa gwamnati na da tilas ta gina jama’a kuma ta kiyaye su daga kowanne irin yanayi na jiki da talauci da rashin lafiya.

Melinda Gates

BIDIYO: COVID-19 VOA Ta Yi Hira Da Melinda Gates Kan Dalilin Da Yasa Suke Taimakawa Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:08 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG