Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya, Kashi Na Daya, Mayu 11, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A kwananan ne kungiyar masu sarrafa shinkafa ta Najeriya ta kira taron manema labaru a Abuja, inda ta nuna damuwa bisa wani kudirin Majalisar Dattawa da ya umarci hukumar kwastam ta maidawa wasu ‘yan kasuwa haramtacciyar shinkafar da suka yi fasakwaurinta da aka kwace, suna bayyana hakan a matsayin zagon kasa ga shirin gwamnati tarayya na samar da abinci a cikin kasar.
Wakilin mu Hassan Maina Kaina ya tattauna da wasu jami'an kungiyar a kan haka dama sauran batutuwa da ke da alaka da samar da ishashshiyar shinkafa, da ma abin da ke sa shinkafar Najeriya take tsada da dai sauran batutuwa da suka shamusu kai. Hassan ga reka...

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:25 0:00


XS
SM
MD
LG