Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ibrahim Musa Kan Sabbin Iraruwa Masu Saurin Yi Da Hukumarsu Ta Fitar A Bana, Kashi Na Biyu, Yuli 05, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya a makon jiya, inda mu ke tattauna wa da Ibrahim Musa, jami'i a majalisar tantance ingantaccan iri ta kasa a Najeriya kan sabbin iraruwa da suka fitar masu saurin yi a bana.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ibrahim Musa Kan Sabbin Iraruwa Masu Saurin Yi Da Hukumarsu Ta Fitar A Bana PT2
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:00 0:00

XS
SM
MD
LG