Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kwamitin Kula Da Harkokin Noma Na Majalisar Wakilan Najeriya, Kashi Na Biyu, Fabrairu 27, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da shugaban kwamitin kula da harkokin noma na Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Bello Ka'oje, kan yadda za'a ingata harkokin noma da samarwa al'umma abinci. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa, za ku ji irin yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kwamitin Kula Da Harkokin Noma Na Majalisar Wakilan Najeriya.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:27 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG