Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Zeinabou Hamani Kan Shawarwarin Da Jamhiruyar Nijar Zata Gabatar A Taron MDD, Kashi Na Biyu - Yuli 27, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya tattauna da Zeinabou Hamani ta kungiyar Agri for peace da Aboubakar Oumarou na Hukumar N 3 kan shawarwarin da Jamhiruyar Nijar zata gabatar a taron Majalisar Dinkin Duniya.

XS
SM
MD
LG