Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalan Da Kungiyar Manoman Shinkafa Na Kano Ke Fuskanta Kan Bashi, Kashi Na Uku, Oktoba 06, 2020


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraronmu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa kan bashin da aka bawa manoman shinkafa a jihar Kano, mun tsaya ne a daidai inda Kwamared Yahaya Shu’aibu Ungogo mai fashin baki kan kananan masa’antu da suka shafi aikin gona, ya fara yin karin haske kan irin hanyoyin da ya kamata abi wajan raba bashin da aka bayar ta hannun kungiyoyin manoman shinkafa a jihar Kano.

A cikin shirin namu na wannan makon, zamu daura a inda muka tsaya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalan Da Kungiyar Manoman Shinkafa Na Kano Ke Fuskanta Kan Bashi - 6'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:19 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG