Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubale da Tarnaki Ga Ayyukan Noma A Wasu Yankunan Arewa Maso Yammacin Najeriya - Afrilu 27, 2021


Mohammed Baballe

A makonni da su ka gabata ne gwamnatin Najeriya ke murnar samun nasarar noma musamman noman shinkafa a karkashin shirin bayar da tallafin noma na Anchor Borrower.

Sai dai kuma lamarin yana son ya kasance ga koshi ga kwanan yunwa ga manoman musamman a yankin arewacin kasar saboda kalubalen da ke fuskantar ayyukkan noma.

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai yi tsokaci a kan wasu kalubale da ke tarnaki ga ayyukkan noma a wasu yankunan arewa maso yammacin Najeriya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubale da Tarnaki Ga Ayyukan Noma A Arewa Maso Yammacin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:00 0:00


XS
SM
MD
LG