Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Mu Ke Fuskanta A Harkokin Noma a Najeriya - Alhaji Sule Kanya, Kashi na Daya, Fabrairu 02, 2021


Mohammed Baballe

A cikin shirin mu na wannan makon, wakiliyarmu a Abuja Hauwa Umar, ta tattauna mana da wani manomi da ya shafe sama da shekara ashirin yana noma, wanda ya yi mana karin haske kan yadda ake noma a da da kuma noma a yanzu, ya kuma tabo irin yadda su ke samun amfani noman da su ke yi a da da taki na gargajiya da kuma na zamani, kana ya bayyana irin kalubalen da manoma su ke fuskanta daga bakin fulani makiyaya.

Ga dai yadda tattaunawar ta su ta kasance, inda ya fara gabatar da kan sa kamar haka…..

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Mu Ke Fuskanta A Harkokin Noma a Najeriya - Alhaji Sule Kanya
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:30 0:00


XS
SM
MD
LG