Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Tsaro A Najeriya Bai Hana Mu Yin Noma Ba - Sani Nnaji - Kashi na Daya, Yuni 8, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin mu na wannan makon, za mu kawo muku tattaunawa da Alhaji Sani Nnaji dan asalin jihar Inugu kuma mazaunin jihar Zamfara, inda ya bayyana irin nasarori da kalubale da ya ke fuskanta a cikin sama da shekara 15 da ya yi yana noma, da kuma irin kokarin da yake yi don bunkasa noma a yayin da Najeriya ke cigaba da fama da matsalolin tsaro.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Tsaro A Najeriya Bai Hana Mu Yin Noma Ba - Sani Nnaji - 6'35
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:35 0:00


XS
SM
MD
LG