Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya, Kashi na Hudu, Nuwamba 24, 2020


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraronmu suka ji a makon da ya gabata, mun ji ta bakin Manajan Darekta na kamfanin tumatir na Dangote da ke Kadawa a jihar Kano, Abdulkarim Kaita, wanda ya yi mana karin bayani kan shirin da suka kaddamar na bawa manoman tumatir bashi.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya tattauna mana da shugaban manoman tumatir na jihar Kano, inda ya yi mana karin bayani kan shirin bada bashi da manoman tumatir suka karba.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya - 6'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00


XS
SM
MD
LG