Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana, Kashi Na Hudu, Yuni 21, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon zai daura ne a inda muka tsaya a tattauna wa da wani jami'i a hukumar kula da harkokin noma a Ghana kan batun amfani da takin gargajiya mai makon takin zamani da ya yi tsada kuma babu shi sakamakon yakin Ukraine.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana PT 4
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00

XS
SM
MD
LG