Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Manoman Kankana Muna Fuskantar Kalubale a Najeriya - Sadiq Abdul'aziz, Kashi na Daya, Fabrairu 16, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin mu na wannan makon, za mu kawo muku tattaunawa da wani matashi, wanda ya tashi tsaye wajan yin noma a karamar hukumar babura ta jihar Jigawa da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Matashin yafi maida hankali kan noma kankana da ridi, wanda ya bayyana irin kalubalen da manoman kankana suke fuskanta, kana ya yi kira da gwamnati da ta taimakamusu.

Ga dai yadda tattaunawar ta su ta kasance da wakiliyarmu Hauwa Umar, inda ya fara gabatar da kan sa kamar haka…..

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Kalubalen Da Manoman Kankana Suke Fuskanta a Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:29 0:00


XS
SM
MD
LG