Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar, Kashi Na Biyu - Satumba 19, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na tattaunawa da wasu masu hada hadar dabbobi a tsakanin Najeriya da Nijar, inda suka koka kan rufe iyakokin kasashen biyu sakamakon matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na kakaba wa sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar takunkumi.

Saurari shirin:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar PT2.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG