Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - Kashi Na Biyar- Afrilu 13, 2021


Mohammed Baballe

Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa a kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma a Najeriya.

Muna kuma tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.

A cikin shirin namu na wannan makon, za mu daura akan tambayar da farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku ya fara amsawa kan irin auduga da aka inganta shi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:45 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG