WASHINGTON D.C. —
Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa a kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma a Najeriya. Muna kuma tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.
A cikin shirin namu na wannan makon, wakiliyar mu Medina Dauda ta fara da tambayar Dr. Shu’aibu Madugu kamar haka….
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments