Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Pakistan: An Kama Malamin Da Ake Zargi Da Kafa Kungiyar 'Yan Ta'adda

Hukumomin Pakistan sun ce an kama Hafiz Saeed a yau Laraba a mahaifarsa da ke Lardin Punjab a kusa da wani gari da ake kira Gujranwala.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG