Kungiyar PSG na jin kanshin kofin zakarun kungiyoin Faransa bayan cinye Nice juma’arnan, kuma ta bawa Monaco tazarar maki 13.
Dan Najeriya Chinedu Obasi shine ya jefa kwallo a raga a lokacin da Schalke ta bubbuge Hertha Berlin da ci biyu da babu a gida, kuma yanzu itace ta biyu a teburin Bundesliga.