Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

QATAR 2022: Morocco Ta Yi Waje Da Portugal


MUNDIAL MARRUECOS PORTUGAL
MUNDIAL MARRUECOS PORTUGAL

Morocco ta kafa tarihi na zuwa wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya, bayan da ta ci Portugal 1-0 a wasan Quarterfinals.

Dan wasan gaba na Morocco, Youssef En-Nesyri, ne ya jefa kwallo a zagaye na farko a minti na 42.

Shahararan dan wasan gaba na Portugal Cristiano Ronaldo ya shigo wasan a zagaye na biyu bayan da ya canji Rubes Neves. Dan wasan ya kai wani hari da saura kadan ya zura kwallo amma mai tsaron raga na Morroco ya kama kwallon.

Walid Cheddira na Morroco ya samu jan kati a minti na 93, inda ‘yan wasan Portugal suka kai wasu hare-hare da su ke neman farke kwallo daya da aka jefa musu.

WCup Morocco Portugal Soccer
WCup Morocco Portugal Soccer

‘Yan wasan Morocco sun kai hare-hare a mintin da aka kara duk da sun kasance suna da 'yan wasa 10 su kuma Portugal suna da 11.

Morocco dai za ta hadu da Faransa ko Ingila a wasan dab da na karshe.

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG