Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ra'ayoyin Jama'a Bayan Rantsar Da Shugaba Muhammadu Buhari


Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari

Jiya ranar Laraba da safe aka sake rantsar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, da wasu Gwamnoni a Najeriya. Bayan rantsarwar, da daddare aka yi walima, ko da yake shugaban kasar bai samu halartar wajen walimar ba.

A yau wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda, ta zagaya babban birnin tarayya Abuja domin jin ra'ayoyin jama'a, akan karin shekaru hudu da mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sake yi, da kuma abinda suka ga yakamata a gyara.

A saurari cikakken rahoton Medina Dauda.

Ra'ayoyin Jama Bayan Rantsar Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:54 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG