Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rahoto Na Musamman: Harkokin Tsaron Nigeria Wace Rawa Sarakuna Ke Takawa

Daga irin Rahotannin da ake samu daga Nigeria, sun nuna cewa idan ba hattara aka yi ba, aka kuma gaggauta tsoma hannun sarakuna a harkokin tsaron Nigeria, za'a kai ga gazawar jami'an tsaron Nigeria wajen tabbatar da zaman lafiya da kare dukiyar jama'a.

Rahoto Na Musamman Kan Kalubalen Tsaro A Najeriya

Harkokin Tsaron Nigeria Wace Rawa Sarakuna Ke Takawa

Daga irin Rahotannin da ake samu daga Nigeria, sun nuna cewa idan ba hattara aka yi ba, aka kuma gaggauta tsoma hannun sarakuna a harkokin tsaron Nigeria, za'a kai ga gazawar jami'an tsaron Nigeria wajen tabbatar da zaman lafiya da kare dukiyar jama'a.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG