Accessibility links

Rahoto Na Musamman: Matakan tsaro da aka dauka na farko domin shawo kan hare haren kungiyar Boko Haram a Maiduguri


Rahoto Na Musamman: Matakan tsaro da aka dauka na farko domin shawo kan hare haren kungiyar Boko Haram a Maiduguri

Rahoto Na Musamman Kan Kalubalen Tsaro A Najeriya

Matakan tsaro da aka dauka na farko domin shawo kan hare haren kungiyar Boko Haram a Maiduguri

Kungiyar Boko Haram dake tada kayar baya a arewacin Najeriya wadda ta yi sanadin asarar daruruwan rayuka da jikkata da dama da kuma asarar miliyoyin kaddarori, ta fara zafafa hare harenta ne a jihar Borno, jihar ta ta kasance cibiyar kungiyar bayan kashe shugabanta Mohammed Yusuf bayan jami’an tsaro sun kama shi. A wannan rahoton na musamman, Grace Alheri Abdu ta yi nazarin matakan da jami’an tsaro suka fara dauka a yunkurinta na shawo kan kungiyar sai dai kawo yanzu, hakarsu bata cimma ruwa ba.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG