Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojoji Sun Kwato Manyan Makamai Daga 'Yan Boko Haram

Sojojin birged ta 21 ta dakarun Najeriya mai hedkwata a garin Bama sun kashe mayakan Boko Haram 15 suka kama manyan makamai masu yawa a yau alhamis 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG