Accessibility links

Masu Zanga Zanga Sun Kaiwa 'Yan Majalisar Dokokin Macedonia Hari

Masu zanga zanga a Macedonia sun tsallake shingen 'yan sanda inda suka shiga ofishin 'yan majalisa suka kai musu hari, domin nuna rashin amincewarsu bayan zaben da aka yi aka kwashe watanni ana jira a kafa sabuwar gwamnati.
Bude karin bayani

Masu zanga zanga sun shiga Ofishin 'yan Majalisa dake Skopje, Macedonia ranar 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.
1

'Yan sanda Macedonia na taimakawa wani dan majalisa har ma da shugaban kungiyar democradiyya wadanda harin ya rutsa da su.Ranar 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.  
2

Talat Xhaferi daya daga cikin shugaban 'yan kabilar kungiyar 'yan Albaniya a Majalisar Skopje dake Macedonia, ranar 27 ga watan Afrilu shekarar  2017.  
3

Lokacin da 'Yan sanda suka hana masu zanga zanga shiga ofishin 'yan Majalisa dake Skopje, Macedonia ranar 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.  
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG