Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ranar Yara Ta Duniya A Nigeria


Celebration of World Children's Day in Lagos, Nigeria (file photo)

Yara sun fadi abubuwan da suke son su zama in sun girma, amma matsalolin na neman takura musu burin nasu.

&nbsp

&nbsp

Ranar Yara Ta Duniya A Nigeria

A daidai lokacinda ake shagalin Ranar Maida Hankali Kan Yara ta Duniya, dimbin matsalolin dake addabar harakar ilmi a Nigeria suna dada kawo cikas ga burin yaran na neman ilmi mai zurfi da zai kai su ga samun shiga fannonin sana’oi daban-daban a rayuwarsu. Wakilin Muryar Amurka (VOA) na jihar Yola, Ibrahim Abdulaziz ya dubi yadda dogon yajin aikin da malamai suka yi wata da wattani suna yi a jihar Taraba yake ci gaba da takura wannan burin na yara ‘yan makaranta. Ga rahotonsa:

XS
SM
MD
LG