Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Rashin Shugabanci Na Gari Ne Ke Kawo Matsalar Tsaro’


‘Rashin Shugabanci Na Gari Ne Ke Kawo Matsalar Tsaro’
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:31 0:00

Tsohon shugaban kasar Nijar Mohamane Ousmane ya ce rashin shugabanci na gari na taimakawa wajen karuwar matsalar tsaro da kasar ke fama da ita.

XS
SM
MD
LG