Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Rasuwar Mahaifiyar Hama Amadou Zai Sa Ya Dawo Gida?

A jiya Alhamis ne aka gudanar da jana’izar mahaifiyar jagoran ‘Yan Adawa a Jamhuriyar Nijer, Hama Amadou wacce Allah ya yiwa rasuwa a birnin Yamai.

Jagoran 'Yan Adawa Hama Amadou. Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG