Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rikici tsakanin ‘yan Sanda Da Direbobi Yayi Dalilin Mutuwar Mutun Guda da Kona Bankuna Biyu


Wani mutum na wucewa ta kusa da motar 'yan sanda

Wannan rikicin ya biyo bayan kin bada na goro ne da ‘yan sanda suka nema daga wurin wani direban.

Shi dai wannan Direban da aka Halba mai suna Tunde yaki ya bada na goro ne kamar yadda dan sandan ya bukata

Wannan ne ya haifar da gardama tsakanin su wanda har ta kai ga harbin. Tuni dai masu zanga-zangar a sakamakon wannan lamari yasa suka kona bankuna biyu, da suka hada da bankin Sterling, da kuma na Diamond dake Wharp road dake unguwar Apapa a birnin Lagos.

Wani mazaunin anguwar Apapa ya yiwa wakilin sashen Hausa Babangida Jibirin bayanin cewa

‘’Wani Dan Sanda ne mai gadin banki ya harbi direban mota shi kawo wannan kace nace wanda ALLAH yasa wannan direban ALLAH ya karbi rayuwar sa’’.

Wannan dai ba shine karo na farko da ake samun irin wannan rashin jituwar ba tsakanin direbobi da jamian tsaro a titin na yankin Apapa ba.

Ga Babangida Jibrin da Karin bayani 2’00

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:00 0:00

Facebook Forum

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG