Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rundunar Sojan Nijeria Ta Sha Alwashin Cigaba Da Farautar Yan Boko Haram

Rundunar sojojin Nijeria ta cialwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke, Birrgediya janar Ibrahim Manu Yusuf,kwamanda mai barin gado tare da Birgediya janar Abdulmalik Bui wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri jihar Borno

Rundunar sojojin Nijeria ta ci alwashin cigaba da farautar yan boko haram a duk inda suke. An bayana hakan ne yayin da Birgediya janar Ibrahim Manu Yusuf, kwamanda mai barin gado ya mika jagoranci ga Birgediya janar Abdulmalik Biu, wanda zai maye gurbinsa a Maiduguri, jihar Borno.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG