Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Ba Jami'an Tsaro Wa'adin Makonni Biyu


Shugaba Muhammadu Buhari

Majalisar koli ta shaanin tsaro a najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari tayi taron ta na wata wata a Abuja inda shugaban ya yi gargadi da jan ido cewar ya bada wa'adin makonni biyu da yakeson yaga canji na shaanin tsaro a zahiri sabanin matsalolin da ke ci gaba da tabarbarewa yanzu a cikin Najeriya.

Ministan tsaro Janar Mansur Dan Ali na cikin wadanda suka halarci taron yayi bayanin cewa akwai harkar siyasa da ke kara dagula harkokin tsaro amma yanzu an kara kaimi sosai wajen tabbatar da tsaro,ya ce kuma dole ne nan da makonni biyu a dauki kwararan matakai kan yankin Zamfara da birnin Gwari.

Saurari Cikakken Umar Faruk Musa

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:59 0:00

Facebook Forum

Sabbin kotunan soji a Maiduguri za su yi shari’a ga kanana da manyan sojoji

Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zabarmawa, Zabuwa, Ghana

Yadda Aka Gudanar Da Wasan Zabuwa A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:14 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Ana ci gaba da muhawara a kan ko daga wane yanki na Najeriya yakamata shugaban kasar na gaba ya fito

Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Aminu Saira

Aminu Saira
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:04:33 0:00
Karin bayani akan Nishadi
XS
SM
MD
LG