Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabbin Hare-Haren Da 'Yan Bindiga Suka Kai a Yankunan Zamfara

Rikicin yankin jihar Zamfara mai fama da hare-haren ‘yan bindiga, ya zama babban al’amari a Najeriya, wanda ya sa hukumomi tura karin dumbin jami’ai domin tunkarar ‘yan bindigar, amma duk da haka ana ci gaba da samun daidaikun hare-hare.

Wasu zaratan dakarun Najeriya da aka tura yankin jihar Zamfara Photo: Nigerian Air Force (Official website)

XS
SM
MD
LG