Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabon Shugaban Hukumar EFCC Ta Najeriya Bai Ba Da Kunya Ba


Sabon Shugaban Hukumar EFCC Ta Najeriya Bai Ba Da Kunya Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:30 0:00

A lokacin da Abdulrasheed Bawa, matashi mafi karancin shekaru da aka zaba, ya zama shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa, wani abu guda da mutane da dama suka sa rai shi ne – sabuwar damara ta yaki da wannan matsala. Haka kuwa, Abdulrasheed Bawa bai ba da kunya ba.

XS
SM
MD
LG