Hotunan sakar adere da rigar tsamiya da luru da kuma hula, a Agayawa jihar Katsina, Nigeria.
Sakar Hannu a Agayawa Jihar Katsina, Najeriya, Disamba 3, 2014
Hotunan sakar adere da rigar tsamiya da luru da kuma hula, a Agayawa jihar Katsina, Nigeria.
5
Wani yaro yana saka a Agayawa jihar Katsina Nigeria
6
Wata mace tana saka a Agayawa jihar Katsina Nigeria
7
Wasu mata suna dinkin hula a Agayawa jihar Katsina Nigeria
8
Wata mace tana kadi a Agayawa jihar Katsina Nigeria