Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sama Da Mutane Dubu 10 Sun Tsere Daga Garin Baga Zuwa Maiduguri

Yan gudun hijira daga garin Baga sun koka da irin halin da suke ciki, tun lokacin da suka tsere daga garuruwan su zuwa Manguno da babban birnin jihar Borno, Maiduguri. saboda yadda 'yan Boko Haram su ke kona gine-ginan gwamnati dana manyan mutane a garin.

Yan Gudun Hijirar Baga Photo: Haruna Dauda Biu (VOA)

XS
SM
MD
LG