Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sanyin Hunturu Ya Kara Tsanani A Wasu Sassan Amurka


Sanyi mai tsanani ya lullube gabas da tsakiyar Amurka kuma daga dukkan alamu zai ci gaba na kwanaki har zuwa sabuwar shekara.

Sanyi mai tsanani ya lullube gabas da tsakiyar Amurka kuma daga dukkan alamu zai ci gaba na kwanaki har zuwa sabuwar shekara.

Mazauna garin Erie dake jihar Pennsylvania sun ci gaba da hako kankarar da ta sauka a farkon satin nan mai tsawon mita daya da rabi ranar alhamis.

Masana yanayi suna hasashen wata kankarar mai yawan centmeter 25 zata kuma sauka nan bada dadewa ba.Haka kuma masu nazari a tsaunin Washington dake jihar New Hampshire sunce tsananin sanyin ya wuce misali, domin nuna yadda sanyin yayi tsanani wani har zubar da tafasasshen ruwa yayi cikin iska amman nan da nan ya zama kankara.

'Yan raji a wannan yanki, su na kokarin dauke marasa galihu daga kan tituna da kuma matafiya wadanda abin ya ritsa da su a hanya.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG