Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shawarar Amurka Ga Kasar Mali


Mahmud Lalo

Sabon babin da kasar Mali ta bude na shimfida hanyar maida mulki daga hannun sojoji zuwa hannun farar hula, tsari ne da zai iya dasa turakun zaman lafiya da daidato a yankin Sahel da ke yammacin Afirka a cewar jakadan Amurka na musamman da ke kula da yankin J. Peter Pham.

A ‘yan kwanakin nan Pham ya zaiyarci yankin na Sahel, inda ya kara da cewa, duk da cewa hanyar da kasar ta dauka ta komawa mulkin farar hula – abin a yaba ne, amma yana ganin har yanzu akwai sauran jan aiki a gaba.

Shin wadanne matakai Amurkan take ba Mali shawara ta kiyaye domin kaucewa komawa gidan jiya, yau batun da za mu mayar da hankali akai kenan a cikin shirin na Duniyar Amurka. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Shawarar Amurka Ga Kasar Mali - 5'38"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:11 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG