Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shekarar 2019 Za Ta Gaji Gyauron Al'amuran Shekarar 2018 -- inji Aminu Sule

Yayin da aka yi ban kwana da shekarar 2018 aka kuma shiga ta 2019, wasu kwararru na ganin an samu cigaba da kuma cibaya a 2018. Kuma shekarar 2019 za ta gaji wasu al'amura na 2019 na alheri da kuma matsala.

Shagulgulan shiga 2019 a birnin Jakarta na Indonesiya Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG