Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Gwamnati Na Iya Hana Dan Kasuwa Sallamar Ma'aikatan da Baya Bukata


Muhammad Buhari, shugaban gwamnatin Najeriya; ko gwamnatinsa nada hurumin hana dan kasuwa mai zaman kansa sallamar ma'aikatan da baya bukata?

Ministan kwadagon Najeriya Chris Ngige ya yi barazanar soke lasisin bankunan dake rage ma'aikatansu idan basu daina ba

A jawabin da yayi a Geneva makon jiya ministan kwadagon Najeriya Dr Chris Ngige yace zai dakatar da lasisin bankuna da wasu masana'antu idan basu daina korar ma'aikatansu ba.

Tambaya nan ita ce a shirin dimokradiya wadda Najeriya tace tana bi gwamnati nada hurumin hukunta dan kasuwa mai zaman kansa da ya rage ma'aikatansa saboda tabarbarewar tattalin arziki.

Masana harkokin shari'a sun duba lamarin musamman barazanar da Dr Chris Ngige yayi kuma sun yi bayani.

Ga bayanin

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:27 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG