Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Barak Obama a Vietnam.

Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.

A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG