Accessibility links

VOA60 DUNIYA: NIGERIA Rundunar Sojojin Najeriya Sun Kara Ceto Wata Yarinya Daga Boko Haram


Rundunar Sojojin Najeriya sun kara ceto wata yarinya daga Boko Haram, shugaba Mohammadu Buhari ya gana da Amina Ali, Dalibar makarantar Chibok da aka ceto.

XS
SM
MD
LG