Accessibility links

Shugaba Buhari Da Tawagar Sa A Taron Kasashen Afirka A India

Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Tawagar Sa Sun Isa Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.

Shugaba Muhammadu Buhari Da Tawagar Sa A Yayin Da Suka Sauka Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.
Bude karin bayani

Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra, Da Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Najeriya Rtd Maj. Gen Babagana Monguno, Da Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje Amb Bulus Z. Lolo, Da Babban Sakataren Harkokin Tsaro Aliyu Ismaila Da Kuma Babban Jami'in hukumar leken Asirin Soja AVM R. Morgan A Lokacin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar Indiya.
1

Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra Pradha, A Yayin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.
2

Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje DA Gwamnan Jahar Delta A Kasar India
3

Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje DA Gwamnan Jahar Delta A Kasar India

Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra, Da Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Najeriya Rtd Maj. Gen Babagana Monguno, Da Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje Amb Bulus Z. Lolo, Da Babban Sakataren Harkokin Tsaro Aliyu Ismaila Da Kuma Babban Jami'in hukumar leken Asirin Soja AVM R. Morgan A Lokacin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar Indiya.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG