Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Gana Da ‘Yan Matan Dapchi Da Iyayensu

A ganinku ta ya za a iya inganta tsaron makarantu a yankin Arewa Maso Gabas?

Shugaba Buhari ya gana da daliban makarantar Dapchi da aka dawo da su inda ya bada tabbacin cewa daliban 107 ne aka maido.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG